Jump to content

Wq/ha/Ben Akabueze

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ben Akabueze

Ben Akabueze wani Akanta ne na Najeriya kuma shi ne Darakta Janar na ofishin kasafin kudi na Tarayyar Najeriya. Ya yi aiki a matsayin shugaban bankin NAL Plc (yanzu Sterling Bank Plc) sannan ya kasanvce kwamishinan tsare-tsare da kasafin kudi na gwamnatin jihar Legas sau biyu.

Zantuka.

[edit | edit source]

Matashin dan kasuwa yana bukatar ya fahimci yanayi (musamman damammaki da barazana), ya san ka’idojin aiki a fannin da ya zaba da kuma sanin gasar da yake fuskanta.