Wq/ha/Bello turji
Appearance
Bello Turji Kachalla, (sauraru) anfisanin shi da Turji, (an haife shi a shekarar 1994) fittacen Dan ta'adda ne kuma shugaban 'yan fashi da makami a arewacin Nijeriya, musamman Zamfara, Sokoto da kuma jihar nijar.Turji yayi jagorancin 'yan bindiga a shekarar 2022 kisan kiyashin zamfara, kemanan mutanen 200 Wanda ya kunshi mata da yara Wanda aka kashe.