Jump to content

Wq/ha/Bello Matawalle

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Bello Matawalle

Bello Matawalle (an haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairun 1962) ɗan siyasan Najeriya ne a halin yanzu yana kan kujerar gwamnan jihar Zamfara tun a ranar 14 ga watan Disambar 2021.

Zance[edit | edit source]

  • Gwamnatina ta sanya na’urorin daukar hoto na CCTV wadanda za su rika lura da duk wani aiki da motsin jama’a a babban birnin jihar (Gusau), da nufin bin diddigi da gano maboyar miyagu da munanan ayyukansu.