Jump to content

Wq/ha/Beatrice Borromeo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Beatrice Borromeo
Beatrice Borromeo 2017

Beatrice dei Principi Borromeo Arese Taverna, (an haife ta 18 ga watan Agustan a shekarar ta 1985), ta kasance memba ta majalisar House of Borromeo, kuma tayi fice a gidajen labaran Italiya a matsayin ma’akaciyar telebijin.

Zantuka

[edit | edit source]

Corriere Ibtabiyu (26 Oct 2006)

[edit | edit source]

Interview by Claudio Sabelli Fioretti, Corriere Magazine, quoted in Interviste.sabellifioretti.it, 26 October 2006

  • Ina so in samu aikin da zan rika alfahari da shi. Kalan aikin da zaka tsaya har ƙarfe hudu na dare saboda ba ka so ka ajiye aikin. [Paparoman] ina shiga harkokin siyasa, akan abubuwan da basu shafe shi ba. Yakan sarrafashi hakan ba zai yi muni fiye da wannan ba.
  • Shi ba Paparoma bane masanin ilimin fiqhu ne. Bana son shi. Bashi da tausayin ɗan-Adam. Hakan ya harzuka duka al’ummar musulmin duniya.
    • Har wayau tana magana game da Paparoma a yayin intabiyun.
  • Siyasa wani abu ne da zaka iya zaɓa. Kuma kana iya zaɓan tsarin rayuwar ka. Amma ba zaka iya zaɓar ajin rayuwa ta kake ba.
  • Babu iyakar mugun abu. Amma Bossi shine iyakan abun da zai zama mara kyau a duniya.
    • Beatrice Borromeo
      Tana magana akan dan siyasar Italiya Umberto Bossi



  • Coci, a’a bana son shi.