John Barry Humphries AC, CBE,(An haife shi ranar sha bokwai 17 ga watan Fabrairu, a shekara ta alif 1934 zuwa 22 ga watan Afrilu, a shekara ta 2023), ya kasance ɗan wasan barkwanci ɗan Ostireliya ne, ɗan wasan kwaikwayo ne, mai zane kuma marubuci ne.
Babu wani mummunan sakamako ga dan wasan barkwanci fiye da a ɗauke shi mai hankali.
My Life as Me: A Memoir (a shekarar 2002.)
Duk da cewa akwai mutanen da suka cutar da shi a wannan duniya dake tattare da hassada, Steven bai taɓa barin wani ya wanzu a cikin kwakwalwar sa a kyauta ba.