Jump to content

Wq/ha/Barmani Choge

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Barmani Choge

Hajiya Sa'adatu Ahmad, wacce aka fi sani da Barmani Choge (shekara ta 1948 zuwa shekarar 2013), shararriyar mawaƙiyar Hausa ce, mai kiɗan kwarya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kai ku kama sana'a mata, macen da bata sana'a aura ce.
  • Yaran mata Allah raya Iyali, Gwanne ikon Allah.