Jump to content

Wq/ha/Bamidele Abiodun

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Bamidele Abiodun
Abiodun a 2020

Bamidele Abiodun (16 ga watan Yuli, shekara ta 1966) ‘yar kasuwa ce ‘yar Najeriya, mai taimakon jama’a kuma mata ga Dapo Abiodun, Gwamnan Jihar Ogun, Najeriya.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Muna bukatan mu ba wa kowa dama iri daya, muna bukatar ba wa mata matakin taka rawa, su ma kamar mu suke, kawai suna da rauni ne saboda yanayin rayuwa, yana iya zama kowa daga cikin mu. Abu ne na gama gari a kowanne al’umma ya kasance unguwar-zoma suna nan kuma da yawa, amma a Jihar Ogun muna fuskantar ragowa cikin sauri.