Jump to content

Wq/ha/Aziz Ansari

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Aziz Ansari
Aziz Ansari a 2012

Aziz Ansari (an hafe shi 23 February 1983), jarumin fim ne dan Amurka, mai wasan barkwanci kuma marubucin wasanni.

Zantuka[edit | edit source]

  • Idan ka duba tarihin kasar mu, canji ba ya zuwa daga shuwagannin kasa. Canji yana zuwa ne daga kungiyar al’umma.