Jump to content

Wq/ha/Ayi kwei Arman

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ayi kwei Arman

Ayi Kwei Armah, (an Haife shi 28 ga watan Oktoba a shikara ta 1939), marubuci ɗan ƙasar Ghana ne, wanda aka fi sani da litattafansa da suka haɗa da Kyawun Waɗanda Ba Su Haihu Ba (1968), Lokaci Dubu Biyu (1973) da Masu warkarwa (1978).Har ila yau, marubuci ne, tare da rubuta wakoki, gajerun labarai, da littattafai na yara.

Zantuka

[edit | edit source]

Ba a Haihu Masu Kyau ba tukuna (1968) Ni kaɗai, ni ba kome ba ne. Ba ni da komai.muna da iko.amma ba zamu taba saninsa ba,ba za mu taba ganin yana aiki ba.sai dai idan mun hada kai mu sa shi aiki. Ƙin rashin adalci na iya ƙara sha’awar yin adalci. Masu karatu waɗanda ba su ga wannan haɗin gwiwa ba kawai suna so a yi nishadi, kuma ba ni da fasaha ko sha'awar mayar da radadin mutane zuwa nishaɗi.