Wq/ha/Aya Chebbi
Appearance
Aya Chebbi, (an haife ta a shekara ta 1988) ma’aikaciyar diflomasiyya ce ‘yar Tunisiya, kuma mai fafutukar hakkin mata.
Zantuka
[edit | edit source]- Ku gano matsayin ku, kawunan ku da kuma manufarku na kan ku… Ikon ku shine kishin kan ku. Ku nemo shi.
"Aya Chebbi – Tarihin rayuwar wacce ta lashe lambar yabo ta Pan African Feminist and Activist."
[edit | edit source]- Muna da namu muryoyin. Kawai muna buƙatar mu saurare su ne.