Jump to content

Wq/ha/Awkwafina

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Awkwafina
Awkwafina

Nora Lum (haihuwa June 2, 1988), an santa da suna Awkwafina, a matsayin jarumar fim ‘yar Amurka kuma mawakiyar rap.

Zantuka[edit | edit source]

  • Awkwafina ta janyo rudanin hari ita kuma Nora ta dauke su, tana da wani irin karfin gwiwar cewa mutane suna girma sosai tare da manyantaka.