Jump to content

Wq/ha/Aurora (mawakiya)

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Aurora (mawakiya)
Na rubuta wakar "Runaway" lokacin ina da shekaru 11. Yana da ban dariya saboda duk sadda na kara girma, yakan kara ma’ana gare ni.

Aurora Aksnes (an haife ta 15 June 1996), mawakiyar Norway ce, marubuciyar waka, kuma fudusan waka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Masoya na suna gani na a matsayin mala’ika, amma ni ba mala’ika bace. Ni mutum ce kaman kowa daga Norway wacce take rubuta waka. Suna bukata daga gare ni abunda nike bukata daga gare su. Zasu yi mamaki idan na taba kasancewa muguwa ko kuma a rashin daidai, amma ina so in zama abun koyi na gari. Zaka zama hakan da zarar ka samu masoya.