Jump to content

Wq/ha/As'ad AbuKhalil

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > As'ad AbuKhalil
Ayyukan Soviet a Afganistan ta haifar mana da Taliban. Ayyukan Amurka a Saudi Arebiya ta haifar mana da Bin Ladan da Al-Qa’ida. Ayyukan Izira’ila a Lebanon ta haifar mana da Hizballah. Bari mu ga abunda ayyukan Amurka a Iraqi zata haifar mana.

As'ad AbuKhalil (Larabci: أسعد أبو خليل; an haife shi 16,ga watan Maris, shekara ta 1960), farfesan Kimiyyar Siyasa ne a Jami’ar Jihar California, Berkeley. Shine marubucin kamus mai suna Historical Dictionary of Lebanon (shekarar 1998) da kuma Bin Laden, Islam & America's New "War on Terrorism" (shekarar 2002).

Zantuka

[edit | edit source]