Beatrice "Bea" Arthur, (an haife ta 13 ga watan Mayu, shekara ta 1922 –zuwa 25 ga watan Afrilu a shekara ta 2009), jarumar fim ce, ‘yar kasar Amurka ce, wacce ta yi fice da wasan kwaikwayon ta a Maude da The Golden Girl.
Bayar da kyauta na musamman ga dabbobi a cikin tsarin gidajen mu watakila itace hanya daya cak da zamu tabbatar da cewa dabbobi sun samu hanya mai karfi na faɗin albarkacin bakin su don saboda kariyar su.
Interview, Los Angeles Times (Maris 3 ga wata, shekara ta 1990)
Arthur, BeatriceBa zan iya tsammanin aiki ba tare da masu saurare ba.
Interview, The New York Times (Disamba 6 ga wata, shekara ta 2000)