Jump to content

Wq/ha/Arnold, Dana

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Arnold, Dana

Dana Arnold farfesa ce na tarihin Zanen Gidaje da Labarai a Jami’ar Middlesex.

Zantuka[edit | edit source]

Karatun Tarihin Zanen Gidaje (2002)[edit | edit source]

Tarihin zanen gidaje ya wuce kawai nazarin gine-gine. Gine-ginen gaba da na baya kan zama abun koyi na musamman wanda ke bambanta tsarin zamantakewa da kuma jerin halayya na al’ada.