Wq/ha/Aristotle

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Aristotle

Aristotle (Ἀριστοτέλης Aristotelēs; 384 BC – 322 BC) ya kasance masanin falsafa na kasar Girka, kuma mai ilimi akan darussa da dama na zamanin tsohuwar Girka.

Maganganu[edit | edit source]

  • Laccoci na ana wallafa su kuma ba'a wallafa su, zasu zama na fasaha ga wanda suka ji su, sannan kuma babu ga wanin su.