Wq/ha/Antoinette Brown Blackwell
Appearance
Antoinette Brown Blackwell, (an haife shi 20 ga watan Mayu 1825 – zuwa 5 ga watan Nuwamba,a shekara ta 1921), shine na miji na farko da ya fara zama malamin cocin Protestant a Amurka. Fitacciyar mai jawabi ga jama’a a ce akan muhimman abubuwa na lokacinta.
Zantuka
[edit | edit source]The Alleged Antagonism Between Growth and Reproduction (1874)
[edit | edit source]- Ci da kuma girma makiyan juna ne.
- September 1874, Popular Science Monthly Vol. 5, Article: The Alleged Antagonism Between Growth and Reproduction , p. 607
- Kowanne aiki, na zahiri ko badini, yana dauke da ko dai hadin kai, ko kuma rabuwa
- September 1874, Popular Science Monthly Vol. 5, Article: The Alleged Antagonism Between Growth and Reproduction , p. 607