Jump to content

Wq/ha/Antônia Melo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Antônia Melo
Antônia Melo

Antônia Melo da Silva,(an haife ta a shekarar 1949),mai fafutukar haƙƙin dan-Adam ce, ‘yar kasar Brazil, kuma masaniyar muhalli. A cikin shekara ta 2017, ta amshi lambar yabo na Alexander soros Foundation Award don fafutuka kan Haƙƙin muhalli da hakkokin dan-Adam don jagorantar zanga-zanga akan gina Belo Monte Dam da dai sauran ayyuka masu cutarwa a a Dajin Amazon.

Zantuka

[edit | edit source]
Antônia Melo

-* Mutanen mu suna fuskantar ƙarin tashin hankali, rashin ayyukan yi, da kuma kaskanci saboda gwamnati da wasu gungun masu sanya hannun jari suna so su sarrafa ƙasar mu saboda ribar su.

    • Antônia Melo Wins Alexander Soros Foundation Award for 2017, Verena Glass. International Rivers, Retrieved: 29, November 2023.