Wq/ha/Ansel Adams

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ansel Adams
Ansel Adams da kamara (circa 1950)

Ansel Adams (Febreru 20 1902 – Afurelu 22 1984), mai daukan hoto ne dan kasar Amurka, wanda kuma yayi fice da hotunansa na yankunan dazuzzuka.

Zantuka[edit | edit source]

  • Hoto na musamman cikakke bayani ne akan abun da yani yake tunani akan abin da aka dauka hoto a can cikin kwakwalwarsa, sannan kuma, tunanin gaskiya ce akan abun da wani yake tunani dangane da rayuwa baki daya.
    • "A Personal Credo" (1943), published in American Annual of Photography (1944), reprinted in Nathan Lyons, editor, Photographers on Photography (1966), reprinted in Vicki Goldberg, editor, Photography in Print: Writings from 1816 to the Present (1988)
  • Muhimmin aikin me hoto shine ya dauki lokacin wani al’amari, kamar yadda yake da kyau a zahirance, kamar yadda zata iya zamo wa a cikin mafarki.
    • Radio interview, 1972