Jump to content

Wq/ha/Anne Bradstreet

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Anne Bradstreet
Anne Bradstreet
Shafin Suna, wakokin Bradstreet bugu na biyu (posthumous), 1678

Anne Bradstreet (March 20, 1612 – September 16, 1672), tana daya daga cikin fitattun mawakan Turanci na Arewacin Amurka kuma marubuciya ta farko da aka fara wallafa littafinta a lokacin mulkin mallakar Arewacin Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

Meditations Divine and Moral (1664)[edit | edit source]

  • Samartaka shine lokacin samu, tsaka-tsakin shekaru kuma lokacin ingantawa, sannan kuma tsufa na kashe kudi ne.
    • shafi na 3