Wq/ha/Anne Bancroft

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Anne Bancroft
Anne Bancroft a shekara ta 1964

Anne Bancroft (an haife ta da suna Anna Maria Louisa Italiano; 17 Satumba 1931 – 6 Yuni 2005), ‘yar talla ce ‘yar Amurka kuma matar Mel Brooks.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ina a wani matsayi da zan iya cewa ina wannan matsayi ne a saboda ni waye sannan idan kana so na nagode, idan kuwa baka so na, menene zan iya yi akan hakan?
    • Intabiyu akan matsayin ta a wasan Broadway "Two for the Seesaw". The New York Times (1958).
  • Ban cika yin tsalle ba don jin dadi, amma na ji dadin ganin shi.
    • Game da mijin ta Mel Brooks, Associated Press interview (1997)