Wq/ha/Anna Ebaju Adeke
Appearance

Anna Ebaju Adeke (An haife ta a ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Nuwamba shekarar alif 1991) lauya ce kuma, yar siyasa, yar ƙasar Uganda. A halin yanzu tana aiki a matsayin 'yar majalisa mai wakiltar mata a gundumar Soroti a majalisa ta 11 shekarar (2021-2026). Ta taɓa zama wakiliyar majalisar wakilai ta mazabar mata ta Ƙasa a majalisa ta 10 a shekarar (2016-2021). Tana aiki a matsayin mataimakiyar shugabar dandalin sauyin dimokradiyya a yankin Gabas.
Zantuka
[edit | edit source]- A matsayina na maɓuɓɓugar girma, an ƙyale ni in farantawa da rashin jin daɗi kamar yadda nake so in karɓi biliyan biyu kuma in ba wa mai haraji godiya don yin aikin da aka biya shi isasshe.
- Mata a yau suna fuskantar barazana da dama a wannan ƙasa, amma daga cikin abubuwan da suka zama ruwan dare gama gari akwai tauye hakkin Ɗan Adam da rarrabuwar kawuna da ke tasowa daga koma bayan haraji, ballantana a ce an tauye hanyoyin samar da ayyukan yi.
- Kamata ya yi mu tashi tsaye mu kalubalanci nuna son kai a fili da bayyane (wanda zai iya tsallake tunanin wadanda ke kan kujera) a kan mata da ke cikin manufofin haraji da kuma nuna gaggawar matsawa zuwa wasu hanyoyin da za su cika hakkin mata.