Wq/ha/Anna Brackett
Appearance
Anna Callender Brackett, (An haife ta ranar 21 ga watan Mayu, a shekara ta 1836 - ta mutu a ranar (18) ga watan Maris, na shekara ta 1911), masanin falsafa ne, wanda aka sani da zama mai fassara, mata, kuma malama .An san ta da kasancewa ɗaya daga cikin manyan malamai a tsakanin mata, to amma ana yin watsi da nasarorin da ta samu na falsafa sau da yawa.
