Wq/ha/Anna Akhmatova
Appearance
Anna Andreevna Gorenko {А́нна Андре́евна Горе́нко] an haife ta a ranar (23 ga watan Yuni {11 June O.S.} shekara ta 1889 - ta mutu a ranar 5 ga watan Maris,a shekara ta 1966), mawaƙiya ce ƴar ƙasar Rasha, wacce ta yi fice da sunanta na rubutu Anna Akhmatova [А́нна Ахма́това].
Zantuka
[edit | edit source]- Na matsa gaba don neman - Don nema da mallakar kayataccen lambun sihiri
Inda ganye ke numfashi a hankali da sauti mai nisa.- Irina Zheleznova ta fassara.
- Me yasa wannan ƙarni ta munana fiye da sauran ƙarnuka?
Watakila, saboda, a cikin kunci da firgici, tana kawai taba mafi baki na ulcer, amma ba ta iya warkar da ita a cikin tsawon lokacin.- Me yasa wannan ƙarni ta munana fiye da sauran ƙarnuka? Yevgeny Bonver ce ta fassara ( shekarar 2000)