Jump to content

Wq/ha/Anjali Sharma

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Anjali Sharma
Anjali Sharma

Anjali Sharma,(an haife ta a shekarar 2004) mai kare haƙƙin yanayi ce ƴar Ostireliya, wanda tun tana ƴar shekara 16 ta shiga kotu da gwamnatin kasar Ostireliya musamman ma ministar muhalli Sussan Ley, akan kin ta yi la’akari da matsalolin canjin yanayi. Sharma ta samu lambar yabo ta Yara akan Yanayi a shekara ta dubu biyu da ashirin da ɗaya 2021,wani kamfani na ƙasa da ƙasa da ke Sweden ta bayar da kyautar.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ban taba ji cewa akwai wata hanya ba, [da mutum ba zai zama mai bugewa ba], mai gaskiya.
  • Wash mutanen sun ce, iyayenka suka tsara maka ra’ayoyinka na siyasa, amma akasin haka ne a gare ni.
  • Abun koyi ta farko kuma babba itace mahaifiya ta.
  • Nakan yi fama da tashin hankali da tsoro akan yanayi, ina tunanin, toh, saura kwana daya mu kawo karshe.
  • Tasowa a Ostireliya ina ɗaukar kai na mai tsananin sa’a.
  • Tace, na samu ilimi wanda ya bani damar mayar da hankali akan abun da ke faruwa.