Jump to content

Wq/ha/Anita Bryant

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Anita Bryant
Idan kuwa tabbas kana da mayar da hankali game da rayuwa, babu wani abu da ya wuce Yesu wanda zai isa.
Sabuwar ranar ka yana farawa ne a yayin da ka isa inda Allah ya nufa.

Anita Jane Bryant (an haife ta March 25, 1940), mawakiya ce yar Amurka wacce ke adawa da luwadi. Ta rera “Zafafan Wakoki 40” a Amurka a karshen shukarun 1950s da 1960s. Itace ta lashe kyautar wacce tafi kowa kyau a Oklahoma a shekarar 1958, kuma itace jakadar talla ta Florida Citrus Commission daga 1969 zuwa 1980.

Zantuka[edit | edit source]

  • Idan kuwa luwadi shine abunda ya dace, da ubangiji ya halicci Adamu da Bruce.
    • 1977 comment, quoted in Louise Spilsbury Same sex Marriage New York: Rosen Central (2011), p. 11