Wq/ha/Anike Agbaje-Williams
Appearance
Anike Agbaje-Williams, itace ma’aikaciyar gidan telebijin mace ta farko kuma mai watsa labarai a Najeriya.
Zantuka.
[edit | edit source]- Dole ki kankan da kan ki a matsayin ki na mace, kuma kada ki damu da maganganun mutane.