Jump to content

Wq/ha/Ani DiFranco

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ani DiFranco
Ani DiFranco 2017

Ani DiFranco (an haifi Angela Marie Difranco a Satumba 23, 1970), shahararriyar mawakiyar pop ce marubciyar waka da kuma kidan jita.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ina kaunar duka manyan kalmomin 'f' dinnan, feminisanci, folk music - wakar wasu mutane.
    • Daga zantawar shekara ta 2003 tare da MuchMusic.