Wq/ha/Angela Beard
Appearance

Angela Rachael "Angie" Lopez Beard (an haife ta a ranar 16 ga Agusta,a shekara ta 1997) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Damallsvenskan Linköping. An haife ta a Ostiraliya, tana buga wa tawagar mata ta Philippines wasa...