Jump to content

Wq/ha/Andrew Abbott

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Andrew Abbott

Andrew Abbott (an haife shi a watan Nuwamban, 1948), masanin kimiyyar zamantakewa ne dan kasar Amurka, kuma farfesan Gustavus F. and Ann M. Swift Distinguished Service a Jami’ar Chicago.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ilimi ba ta da kuduri. Ita kuduri ce ta wasu abubuwan.