Jump to content

Wq/ha/Anandamoyi Ma

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Anandamoyi Ma
Ma Anandamoyi

Sri Anandamoyi Ma (Bengali: আনন্দময়ী মা) (1896–1982), wacce kuma ake kira da Anandamayi Ma, malamar addini ce (Guru), mai tsoron ubangiji kuma sufi daga yankin Bengal na Indiya, kuma ta fito ne daga daya daga cikin mashahuran sufaye na karni na 20.

Zantuka[edit | edit source]

  • Kamar yadda kake son naka jikin, haka ya kamata ka rika daukar kowa a matsayin jikin ka. A yayin da Madaukaki ya fuskanci mamayewa, ana daukar aikin kowa a matsayin aikin sa. Kira shi da tsuntsu, kwaro, dabba ko mutum, kira shi da kowanne suna kake so, kowanne dayansu yana aiki ga kan sa ne.
    • Anandamayi Ma, Ananda Varta Quarterly