Wq/ha/Aníbal Acevedo Vilá
Appearance
Aníbal Salvado Acevedo Vilá,(an haife shi ranar 13, ga watan Fibrilu a shekara ta 1962), shine Gwamna Common Wealth na Puerto Rico na takwas. A dalilin haka shi mamba ne na Kungiyar Gwamnoni na Kasa, da kuma Kungiyar Gwamnoni Kudancin Kasar da dai sauran su.
Zantuka
[edit | edit source]- Kada a tursasa mana mu bada ‘ya’yanmu mutanen Amurka ta yadda zamu cikakken ma’auni na gwamnatin kai.
- U. S. Senate, Committee on Energy and Natural Resources. Hearings on sovereignty under S. 472 (June 23, 1998