Jump to content

Wq/ha/Amina Hassan

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Amina Hassan

Amina Hassan

Amina Hassan ‘yar wasan film ce da ta fito a cikin shirin Labarina. Ta kasance tsohuwar matar jarumin fim Adam Zango.

Zantuka[edit | edit source]

  • Rawar da aka bani a cikin shirin Gidan Sani Danja, rawa ne kawai da na ji ya burgeni tunda aka faɗa mun saboda inaga rawa ne na yarinyar da aka shagwaɓa ta, tana ji da kanta..
  • Daga Bakin Mai Ita tare da Amina Hassan - tsohuwar matar Adam Zango - BBC News Hausa. 25 August 2022.
  • A haɗa mu a fim, eh sana’a ce, bani da matsala da shi.
  • Tambaya, zaki yarda a haɗa ku da shi a fim?