Jump to content

Wq/ha/Amber (mawaƙiya)

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Amber (mawaƙiya)

Marie-Claire "Amber" Cremers (an haife ta a ranar 17 Satumba, 1969), haifaffiyar Dutch ce, mawaƙiya, marubuciyar waƙoƙi, kuma wacce tayi fice da wakar ta farko a shekarar 1996 mai suna "This Is Your Night".

Zantuka[edit | edit source]

 • Sannan na bukace shi da idanu na da ya sake tambaya (eh),
  Sannan ya tambaye ni zan yi (eh, eh).
  Na sanya hannuwa na a jikin shi
  Sannan na janyo shi kasa zuwa gare ni domin ya ji nonuwa na,
  Kuma zuciyar shi na bugawa kamar hauka.
  Eh, nace eh, zan yi, eh.