Wq/ha/Ama K. Abebrese
Appearance
Ama K. Abebrese,(an haife ta 3 ga watan Mayu a shekara ta 1980) ‘yar wasan kwaikwaiyo ce, ‘har kasar Burtaniya da Ghana, mai gabatar. da shirye-shiryen telebijin ne, kuma furodusa.
Zantuka
[edit | edit source]- Matan Afurka suna da kyawu ta kowanne fuska na musamman, ko da kuwa wani irin kala fatar su take, ko dai fatar su haske gare ta ko duhu. Mu na musamman ne, masu karfi da kuma kyawu kuma bambance-bambancen abin murna ne.
- "Ama K. Abebrese, A Positive Voice For Self-Acceptance", OBAASEMA (August 12, 2015), retrieved 12/08/2015.