Wq/ha/Alyssa Diaz
Alyssa Diaz (Satumba 7, 1985–) jarumar fim ce ‘yar Amurka.
Zantuka[edit | edit source]
- Abun karramawa ne wakiltar iyalan sojoji a wannan taron. Wadannan iyalan sun sadaukar da abubuwa da dama kuma sun cigaba da mayar da hankali da godiya ta yadda suke fuskantar damuwar su. Wajen tura masoyanka wani wuri, ba tare da tabbacin cewa zash dawo ba ko ba zasu dawo ba. Kuma su rike mutuncinsu kuma su samu natsuwa, wadannan mata da kuma wadannan iyalai sun nuna jarumta sosai. Ina matukar farin ciki da alfahari da na kasance a cikin wani abu na magana ga mutanen kasar mu da yawa.
- [http://talknerdywithus.com/2013/06/05/interview-with-army-wives-alyssa-diaz/%20Interview%20with%20Army%20Wives%E2%80%99%20Alyssa%20Diaz%5D%20(June%205,%202013)