Alvar Aalto (3,ga watan Fabrairu, shekara ta 1898 – 11 Mayun shekarar 1976) mai zane ne kuma achitect dan ƙasar Finland, ya kuma kasance mai sassaka kuma mai zanen, fenti.