Wq/ha/Alice Cary
Appearance
Alice Cary, (An haife shi 26 ga watan Afrilu,a shekara 1820 – zuwa 12 ga watan Fabrairu,a shekara ta 1871),mawakiya ce da aka haifa kusa da Cincinnati, Ohio. Ita da ‘yar uwar ta Phoebe Cary, suna buga wakoki tare a alif 1849. Sun rayu a gonar Clovernook da ke North College Hill, Ohio.
Zantuka
[edit | edit source]- Ruhi na na cike da wakoki da aka raɗa, -
Makanta na shine gani na;
inuwar da na dade ina tsoro,
Na cike da rayuwa da haske.- "Dying Hymn", in Ballads, Lyrics, and Hymns (1866) p. 326.
- Muna bauta Mashi sosai waye ke kwashe mafi yawan soyayyar Shi mara karewa.
- Reconciled" in A Memorial of Alice and Phoebe Cary: with some of their later poems (1875) edited by Mary Clemmer Ames, p. 182.
- Rayuwa nawa muke rayuwa a daya,
Kuma guda nawa kasa da daya, a duka.- Life's Mysteries; reported in Hoyt's New Cyclopedia Of Practical Quotations (1922), p. 442.