Wq/ha/Alice Bailey
Appearance
Alice Ann Bailey, (an haifi shi 16 ga watan June, a shekara ta 1880 – zuwa 15 ga watan December a shikara ta 1949), ta rubuta littattafai fiye da guda ashirin da hudu a kan dabarun rashin tsufa.
Zantuka
[edit | edit source]- Zai sake bayyana kuma ya jagorancj mutane zuwa wayewa da yanayi na sani wanda zai sanya alaka tsakanin mutane da kuma hadin kai na duk duniya a wajen kyautatawa kowa da kowa zai zamo muhimmin al’amari na duk duniya.