Jump to content

Wq/ha/Ali Khamenei

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ali Khamenei
Ali Khamenei

Ayatollah Sayyid Ali Hosseini Khamenei(Persian: سید علی حسینی خامنه‌ای; an haife shi a ranar goma sha bakwai 17 ga watan Yuli na shekara ta 1939) shi ne Jagoran juyin juya halin Musulunci na ƙasar Iran na biyu kuma a halin yanzu, tun daga shekara ta alif ɗari tara da tamanin da tara 1989. Ya taba zama shugaban kasar Iran daga shekara ta alif ɗari tara da tamanin da ɗaya 1981,zuwa shekara ta alif ɗari tara 1989.

Zance

[edit | edit source]
  • Iran zata ci gaba da yin fafutuka don samun

ƴancin kai daga tasirin ƙasashen waje musamman ƙasar America.

  • Tsaro yana ɗaya daga cikin abubuwa masu matuƙar mahimmanci ga ci gaban ƙasarmu.