Wq/ha/Alexei Alexeyevich Abrikosov

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Alexei Alexeyevich Abrikosov
Alexei Alexeyevich Abrikosov

Alexei Alexeyevich Abrikosov (June 25, 1928 - March 29, 2017), masanin ilimin physics ne dan Rasha, wanda mafi akasarin gudummawarsa akan condensed matter physics. An bashi lambar yabo ta Nobel Prize a Physics a shekara ta 2003.

Zantuka[edit | edit source]

  • Idan a cikin proposal dinsu zasu iya sanya kalmar Nano, damar biyan kudin yana karuwa.
    • akan biyan kudaden kimiyyar, musamman wadanda suka shafi fasahar Nano, a cikin Interview tare da Nobel Laureates a Physics, Alexei Abrikosov da kuma Anthony Leggett, December 9, 2003. Me intabiyu itace Joanna Rose.