Wq/ha/Alexandra David-Néel
Appearance


Alexandra David-Néel, (an haife ta 24 ga watan Oktoba, shekara ta 1868 –zuwa 8, ga watan Satumba, shekara ta 1969), mak yawon bincike ce ‘yar Belgium da Faransa, mabiyar addini, mabiyar Budhisanci kuma marubuciya ce. Ta rubuta littattafai sama da 30 akan addinan Gabashin da kuma tafiye-tafiyen ta wanda suka hada da Magic and Mystery in Tibet wanda, aka buga a shekarar 1929.