Wq/ha/Alexander the Great
Appearance

Alexander III na Mecedon, (20/21 July 356 BC – 11 June 323 BC), wanda aka fi sani da Alexander the Great, sarki ne na tsohuwar Girka, Macedon. Ya gaji sarauta daga hannun mahaifinsa tun yana da shekaru 20 a duniya.
Zantuka
[edit | edit source]- Wani irin kyakkyawan doki da suka rasa, don son a sani don kuma kula da shi!… Zan iya kula da wannan dokin fiye da wanda wasu suke yi.