Jump to content

Wq/ha/Alessia Cara

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Alessia Cara
Alessia Cara

Alessia Caracciolo (an haife ta 11 July 1996), wacce aka fi sani da Alessia Cara, mawakiya ce kuma marubuciyar waka 'yar Kanada daga Ontario, Kanada.

Zantuka[edit | edit source]

Ina so a rika tunani a matsayin mutum wanda, ko kuma a matsayin mawakiya wacce take samar da nutsuwa ga mutane.
  • Nasara shine lokacin da ka ga abu, sannan ka ce, ina so in yi wancan, 'sannan kuma ka yi shi. Shine ka rika farin ciki da abun da kake yi da kuma yin abun da kake so ko da yaushe.