Wq/ha/Akosua Busia
Appearance
Akosua, Gyamama Busia,(An haife shi aranar talatin (30) ga watan Disamba a shekara ta 1966), ɗan wasan Ghana ce, Kuma darektan fina-finai, marubuci, kuma marubucin waƙa wanda ke zaune a Burtaniya.
Zantuka
[edit | edit source]- Mafarkin mahaifina ne ya kamata kowane yaro ya zama mai ilimi mai kyau, a ciyar dashi kuma ya zauna dashi domin shi babban mai imani ne cewa shi ne mai dai-daita dan Adam. Ko menene asalinka, ko daga ina kake zaune ko ka fito, idan kana da damar karatu, to zaka iya zama duk abin da kake son zama. Kuma wannan shine babban burin mahaifina da mayar da hankali.