Wq/ha/Aisha Ayensu
Appearance

Aisha Ayensu Ɗaya ce daga cikin fitattun masu ƙera kaya daga kasar Ghana, wadda ta lashe lambobin yabo, kuma mai zanen kaya wanda aka sani da tsara kayan sawa da kayan wasa don Beyonce, Genevieve Nnaji, Jackie Appiah da Sandra“Alexandrina” Don-Arthur. Ita ce wacce ta kafa kuma Daraktan Ƙirƙirar Christie Brown, gidan ƙera kayan gargajiya na Ghana.
Zantuka
[edit | edit source]- Shin kana ƙaunarsa da gaske har zaka iya jimre wa lokutan ƙalubale? Kana da niyyar jurewa? Mene ne saƙon da kake son isarwa? Faɗi shi ta hanya mafi kyau! Ka kasance mai haƙuri, mai nutsuwa, ka san abin da kake yi – nasara za ta zo.
- Na yi imani da wannan mafarki, na san shi ne abin da muke buƙata a wannan bangare a lokacin kuma na sami wahayi sosai don ci gaba da burina.
- Ba'a rage mana ƙima ba, kuma kallon ƙirar Afirka ta hanyar hangen Turawa ba shi ne burinmu ba. Maimakon haka, manufar ita ce lura da bambance-bambancen ayyukanmu da kuma samfuran da muka wakilta.
- Fashion Tribe Influencer, "A New African Fashion Narrative Is Being Created, And Designers Think It’s About Time", Nairobi Fashion Hub, July 22, 2022.