Wq/ha/Aisha Alhassan
Appearance

Aisha Jummai Al-Hassan (An haife ta 16 ga watan Satumba, 1959 ta rasu 7 ga watan Mayu, 2021), wacce aka fi sani da Mama Taraba, lauya ce kuma ‘yar siyasa daga Najeriya wadda ta rike mukamin Ministar Harkokin Mata ta Tarayya daga lokacin da aka naɗa ta a shekarar 2015 har zuwa lokacin da ta yi murabus a shekarar 2018. Ta rasu tana da shekaru 61 a birnin Cairo sanadiyyar cutar Covid-19 a shekarar 2021.
Zantuka
[edit | edit source]- “Mutuwarta babbar asara ce ba ga al’ummar mata masu fafutukar kare hakkin mata kawai ba, har ma ga kasa baki daya. Muna jajantawa wa iyalanta, da abokanta, Majalisar Dokoki ta ƙasa da gwamnati da al’ummar Jihar Taraba.”
- Shugaban SAS ya bayyana haka ta bakin mai magana da yawun sa Garba Shehu. https://www.premiumtimesng.com/news/more-news/460736-mama-taraba-laid-to-rest-in-jalingo.html?tztc=1