Wq/ha/Aisha Abimbola
Appearance

Aisha Abimbola, (an haife ta 19 ga watan Disamba, a shekara ta 1970 – ta rasu a ranar 15 ga watan Mayu, na shekara ta 2018), ta kasance ƴar wasan fim ɗin Najeriya, kuma shahararriyar mai fim na yarbanci, a ƙasar najeriya
Zantuka
[edit | edit source]
- Na daɗe da jira kuma tabbas, ba dole ba ne in dai-daita don kaɗan. Ya kamata in yi niyya sosai. Tabbas zan fito da blockbuster. Ba da ikona ba amma da ikon Mahaliccina.Kamar yadda na ce, yana kan hanya.
- "Star actress, Aisha Abimbola denies dating Epsalum boss, Kazeem Afolayan ‘He is just my mentor’", Encomium (August 28, 2012)
- Kada ku taɓa ƙoƙarin zama kowa, ku zama na asali kuma kada ku yanke ƙauna. Akwai ƙwai marasa kyau a ko'ina; tabbas mutane za su so yin wasa da hankulan ku. Kada ku ƙyale mutane su yi amfani daku, makomarku tana Hannun ku.
- "Day I made armed robber drop his gun – Aisha Abimbola (Omoge Campus)", The Sun (October 1, 2017)