Wq/ha/Ahmed Musa
Appearance

Ahmed Musa,(An haife shi a ranar goma sha huɗu (14) ga watan Oktoba, (10), a shekara ta alib dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da biyu "(1992)". Ahmed Musa ya kasance ƙwararren Ɗan wasan kwallon kafa ne, Kuma ya fito ne daga Nigeria,kuma ɗan kasar Nigeria ne.
Zantuka
[edit | edit source]- Ka yarda da kan ka, Kuma kada ka taba sarewa, karinka tunawa a ko da yaushe zaka iya.
- Idan kana so kayi farinciki a ko da yaushe ka Maida hankalinka a kanka ba kanwasu ba. Shine zakasamu nasara.