Wq/ha/Agnes Mary Clerke
Appearance
Agnes Mary Clerke, (an haifeta a ranar 10 ga watan Fabrairu, a shekara ta alif ɗari takwas da arba'in da biyu 1842. Ta mutu a birnin landan a Ashirin 20 ga watan Janairun shekara 1907),masaniyar ilimin taurari ce ‘yar Ireland wacce ta rubuta fitattun littattafai a kan duniyar wata da tarihin ta.
Zantuka
[edit | edit source]- Duniyoyi suna tafiya a zagaye saboda an halicce su don su yi haka, kamar yadda ake sa Laudanum tayi bacci saboda tana tattare da virtus dormitiva.
- Of the Greek approach to astronomy; p. 1.
- Ba shi da ma’ana ka yi tunani daga nesa cewa mafi yawan sashin sa yana da gwabi da duhu, sannan kuma wannan yalwatacciyar duniyar tana ɗauke da siririn murfi na wannan abun mamakin wanda rana ke samun mafi yawan zafin ta da ƙarfi ta.
- Of the Sun; p. 64-5.